*
A matsayinsa na wakilin Ango na dan Gwamnan Oyo! Idiris Ajimobi, Shugaba Kasa, Muhammad Buhari ya biya dubu hamsi a matsayin kudin Sadakin diyar Gwamnan Kano, Fatima Ganduje wadda tsohon Gwamnan Legas, Bola Tinubu ya tsaya mata a matsayin wakilinta.
Rahotanni sun nuna cewa Mai Martaba, Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II ne ya kulla auren wanda ya samu halartar gwamnoni har 20 kuma tuni Buhari ya koma Abuja bayan daurin auren.
Title :
Photos: Buhari Ya Biya Dubu Hamsin Na Kudin Sadakin Diyar Ganduje
Description : * A matsayinsa na wakilin Ango na dan Gwamnan Oyo! Idiris Ajimobi, Shugaba Kasa, Muhammad Buhari ya biya dubu hamsi a matsayin kudin Sadak...
Rating :
5