Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.
Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwara ya mutu.
Jamila nagudu ta bayyana haka ne a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan fim din.
Source :naij hausa
Title :
Ni Cikakkiyar 'Yar Tashe Ne-Jamila Nagudu
Description : Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha c...
Rating :
5