Yadda ake dana Kur’anai bayan sun tsufa ko sun faffalle abu ne da mutane da dama ba su san yadda za su yi ba.
Amma a Pakistan an samar da wata hanya a karkashin kasa a wani waje mai tsarki a Quetta, don adana su.
Ana binne buhunan da ke makare da Kur’anai a wani rami da ke karkashin kasa.
Source :bbc hausa