Wasu mahara da ba a san ko su waye ba, sun hallaka wasu mata 7 dake kan hanyar su ta zuwa coci yau Lahadi da safe, a wani gari dake jihar Anambra.
Title :
Wasu 'Yan Bindiga Dadi Sun Hallaka Mata 7 A Jihar Anambra
Description : Wasu mahara da ba a san ko su waye ba, sun hallaka wasu mata 7 dake kan hanyar su ta zuwa coci yau Lahadi da safe, a wani gari dake jihar A...
Rating :
5