Justin Gatlin ya burge duniya inda ya yi wa zakaran tseren duniya Usain Bolt fintinkau a gasar 100m, kuma ya lashe lambar zinare.
An bar Bolt da tagulla a ranar da ya yi tserensa na karshe kafin yayi ritaya, inda Ba'amurke Christian Coleman mai shekara 21 yayi na biyu.
Duk da an lura cewa Usain Bolt yana samun 'yan matsaloli yayi da aka yi wasannin da suka gabata, amma yawancin mutane sun riga sun ba shi nasara a tseren da zai iya basa gwal na 20 da yayi nasara.
Title :
Usain Bolt ya sha kaye a hannun Justin Gatlin a gasar 100m a London
Description : Justin Gatlin ya burge duniya inda ya yi wa zakaran tseren duniya Usain Bolt fintinkau a gasar 100m, kuma ya lashe lambar zinare. An bar Bo...
Rating :
5