Yaune mutanen cikin anguwar garin Arab dake Azare suka fito Nuna zanga zangar nuna rashin jin dadinsu akan irin abinda yayi musu na hana ginin block na primary wanda Hon. Ibrahim Mohammed Baba imba dan majalisar tarayya wai wakiltar katagum a Abuja yakawo.
Sun samun zuwa fadar mai Martaba Sarkin katagum don nuna koken su akan Rashin adalcin da akayi musu, wannan yafaru dalilin rashin tijuwa dake tsakanin Gwamna da yan majalisu.
Allah ya sauwaqa
Source from aminiya
Title :
Photos: Zanga - Zangar Lumana Ya Barke A Katagum Na Rashin Jin Dadin Shugaban Rikun Su
Description : Yaune mutanen cikin anguwar garin Arab dake Azare suka fito Nuna zanga zangar nuna rashin jin dadinsu akan irin abinda yayi musu na hana gi...
Rating :
5