Yadda Dan Shekara Bakwai Ke Dawainiya Da 'Yar Uwarsa Daya Tilo Da Take Fama Da Rashin Lafiya
Wasu mazauna wani yanki a kasar Chana zuciyar su ta yi matukar kaduwa a yayin da suka ga wani hazikin yaro dan shekara bakwai ya garzayo da yayarsa daya tilo wadda take fama da rashin lafiya zuwa asibiti.
Bincike ya nuna cewa iyayensu sun jima da rasuwa, kuma su biyu ne suka rage.
Title :
Photos: Yaro Dan Shekara Bakwai dake Dawainiya Da 'Yar Uwarsa wadda Take Fama Da Rashin Lafiya
Description : Yadda Dan Shekara Bakwai Ke Dawainiya Da 'Yar Uwarsa Daya Tilo Da Take Fama Da Rashin Lafiya Wasu mazauna wani yanki a kasar Chana zu...
Rating :
5