Yadda Garin Keffi Ya Cika Ya Batse Da Jama'a A Yayin Baiwa Sarkin Keffi, Dr Shehu Chindo Yamusa III Sandar Sarauta
Sarkin wanda shine Sarki na 15 a tarihin masarautar Keffi, bikin ba shi sandar girmar wanda aka gudanar a yau a yankin GRA dake garin na Keffi, ya samu halartar manyan sarakunan gargajiya dake kasar nan, wadanda suka hada da Sarkin Musulmi, Sarkin Kano, Attah Na Igala, Sarkin Dutse, Lamido Adamawa da sauransu da dama. Haka kuma wasu daga cikin gwamnoni da manyan masu rike da madafun iko a kasar nan sun samu halarta.
Title :
Photos: An baiwa sarkin Keffi Sandar Sarauta
Description : Yadda Garin Keffi Ya Cika Ya Batse Da Jama'a A Yayin Baiwa Sarkin Keffi, Dr Shehu Chindo Yamusa III Sandar Sarauta Sarkin wanda shine ...
Rating :
5