Hukumar nan da take sa ido game da yadda ake harkallar kadarori a Najeriya watau Asset Management Corporation of Nigeria (AMCON) a turance tare da hadin gwuiwar hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa watau EFCC sun bayyana cewa za su dira kan bankuna.
Hukumomin biyun dai sun bayyana hakan ne a ta bakin shugaban su Ahmed Kuru da kuma Ibrahim Magu inda suka bayyana cewa zasu binciki bankunan da kuma manyan ma'aikatan su game dai yadda basussuka suka dabaibaye su.
Title :
Hukumar EFCC ta sha alwashin dira kan bankuna da ma'aikatan su
Description : Hukumar nan da take sa ido game da yadda ake harkallar kadarori a Najeriya watau Asset Management Corporation of Nigeria (AMCON) a turance t...
Rating :
5