Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya saya wa marayun dake gidan Mayu dake garin Birnin Kebbi kekunan hawa tare da kwallayen wasa, domin suma su yi rayuwa cikin jin dadi.
Title :
Gwamnan Kebbi Ya Sayawa Marayu Kayan Walwala
Description : Gwamnan Jihar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya saya wa marayun dake gidan Mayu dake garin Birnin Kebbi kekunan hawa tare da kwallayen w...
Rating :
5