DAGA SHAN MAGANIN MALERIA
Kamar yadda yar'uwarsa, Tochi Eze ta wallafa a shafinta na facebook, wannan mutuni ya tsinci kanshi a wannan yanayi ne daga shan jabun maganin zazzabin cizon sauro mai suna GRUTHA FORT.
Saboda haka jama'a sai a kiyaye sayen magani barkatai.
Allah ya karemu da lafiya...
Title :
Graphic Photos: Ku Ga Abun Da Maganin Maleria Ya Ma Wani
Description : DAGA SHAN MAGANIN MALERIA Kamar yadda yar'uwarsa, Tochi Eze ta wallafa a shafinta na facebook, wannan mutuni ya tsinci kanshi a wa...
Rating :
5