Tun ba yau ba dai Likitoci sun yi kaurin-suna musamman kuma wajen karbar albashi mai tsoka a Duniya. Haka kuma Ma'aikatan mai ba a bar su a baya ba.
1.Likita
Likita musamman na Mahaukata da kuma mai fyede maras lafiya na cikin wanda ya fi kowa albashi a Duniya.
2.Injiniyan man fetur
A wasu wuraren a Duniya masu Dirgiri a wannan fanni na samun alal akalla Dala 130,000 a kowace shekara. Akwai kudi a harkar man fetur.
3.Na'ura mai kwakwalwa
Wadanda su ka karancin wannan ilmi su na cin karen su babbaka a Duniya don kuwa da su ake damawa yanzu.
Masu aikin tukin jirgin sama da kuma ilmin sarrafa magunguna ba a bar su a baya ba a magana da ake yi.
Title :
Ayyuka 3 da suka fi Albashi a Duniya
Description : Tun ba yau ba dai Likitoci sun yi kaurin-suna musamman kuma wajen karbar albashi mai tsoka a Duniya. Haka kuma Ma'aikatan mai ba a bar s...
Rating :
5