Hukumar Bincike ta FBI ta kama wani dan Najeriya mai suna Daniel Ojo da yayi watanni 14 a kasan Amurka da aikata laifin zamba da sata.
Mr Ojo yana amfani da yana gizo ne wajen cutar mutane. Musamman masu aiki a makaratun dake garin Connecticut da Minnesota.
Kamfanin dillancin labarai na kasar Sin, Deirdre Daly, da Babban Jami'in Jakadancin Amurka na Connecticut, Patricia Ferrick, ya bayyana a ranar Jumma'ar da ta gabata a ka samu nasarar kama Mr Ojo.
Bayan an kama shi a gidan shi dake unguwan Durham, Mr. Ojo ya bayyana a gaban babban alkalin kotun Amurka dake Greensboro, N.C., kuma alakalin y aba da umarnin tsare shi har sai an kamala Bincike.
Title :
Ankama dan Najeriya a Amurka da aikata laifin zamba da yaudara a yanan gizo
Description : Hukumar Bincike ta FBI ta kama wani dan Najeriya mai suna Daniel Ojo da yayi watanni 14 a kasan Amurka da aikata laifin zamba da sata. Mr O...
Rating :
5