Wasu 'yan Najeriya sun soma yin caca a kan ranar da shugaban kasar Muhammadu Buhari, wanda ya shafe kusan wata uku yana jinya a birnin London, zai koma kasar.
Wani shafin intanet da ke yin caca, NaijaBet.com, na tambayar mutanen da ke da sha'awar cacar su canki ranar da shugaban kasar, wanda ya fice daga Najeriya ranar bakwai ga watan Mayu, zai koma gida.
Title :
Ana caca a kan Shugaba Buhari a Nigeria
Description : Wasu 'yan Najeriya sun soma yin caca a kan ranar da shugaban kasar Muhammadu Buhari, wanda ya shafe kusan wata uku yana jinya a birnin ...
Rating :
5