Sai dai menene kuke ganin hujjar da ta sa yawanci manyan Arewa suka ki cewa komai kan abinda a ka yi wa Fulanin tumma in an lura da fushin da suka nuna yayin da wasu matasan Arewa suka bai wa 'yan kabitar Igbo wa'adin barin Arewa inda suka ce a kama matasan ma?