Majiyarmu ta rawaito cewa zaman wanda aka dauki kusan awanni biyu ana tattaunawa a gidan IBB, duk da cewa babu tabbacin makasudin yinsa, amma bincike ya nuna cewa ba ya rasa nasaba da al'amuran da suka jibanci kasa.
An yi zaman ne a yammaci jiya Litinin