Daga Rariya
Uwargidan shugaban kasa A'isha Buhari ta bayyana cewa, rashin lafiyar mijinta ba kamar yadda ake zuzutawa ba ne.
Uwargidan ahugaban kasan ta yi wannan bayani ne a shafin ta na Twitter, inda ta kara da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu sauki zai kuma ci gaba da gudanar da ayyukan da suka rataya a wuyansa.