Rundunar Sojan Nijeriya ta tabbatar da cewa an ceto kimanin mutum 801 daga hannun mayakan Boko Haram a tsakanin makonni biyu.
Kwamandan rundunar shirin ' Lafiya Dole', Lucky Irabor ne ya sanar da haka inda ya nuna cewa rundunar ta kuma kama wasu mayakan Boko da ke kokarin tserewa daga dajin Sambisa
Daga. Rariya