shin menene laifin da yar Shugaban kasa Najeriya Zahra Buhari ta saka dankunnen dubu dari biyu...
wata mai suna Laraba ta bayyana a shifin ta Twitter cewa Dankunnen da Zahra Buhari ta saka wani dan kune mai suna Dior wanda ake sayar dashi akan Fam dari uku da sittin (£360)
ga Hotunan Dankunnen daga kasa