NOTE:wannan labarin 'kagagge ne,kuma ban
rubutashi ba, domin cin fuska ko kuma cin zarafi
ga ko wani {YARE} ba!
NOTE: Kuma zan yi amfani da yaruka daban-
daban[hausa,yoruba,pidgin english & english]
wajen rubuta wannan labari mai suna YARE
BIYU,afuwan ga wanda hakan zai zame masu
ba'kon al'amari!
SADAUKARWA GA: all the tribes in the whole
nigeria!
Asha karatu lafiya my lovely fans......
¤ ¤ ¤
In the name of ALLAH the compassionate ,the
merciful!
* * *
Tsaye take gaban wardrobe 'kirar royal
furnitures,hannunta ri'ke da handle d'in 'kofar
wardrobe d'in,jikinta lullu6e da guntun towel
,wanda hakan na nuni fitowarta kenan daga
wanka,duba ta kai ga tufafin dake jere reras
acikin wardrobe d'in ,dogon tsa'ki taja bayan ta
zabgawa kayan harara,tace'chai! Oluwa i don
suffer,which kind wahala come be this,person no
fit wear better cloth for this palace[fada],everyday
na ankara,gown,wrapper no even skirt or
trouser,abeg i don tire oh' ,ta 'kara jan wani
dogon tsa'ki!
Hannu taji ansa an zagayeta ta baya ,ana
sumbatar wuyanta,tsa'ki ta 'kara ja tace 'ohh
OGA HITLER how many times wey i go tell you
sey make your hands no dey touch my body ,na
by force,i no dey do,abeg free me jorh',ta juyo a
fusace tare da jan tsa'ki,turus tayi a lokacin da
idanunta suka mata tozali da akasin hasasHannu
taji ansa an zagayeta ta baya ,ana sumbatar
wuyanta,tsa'ki ta 'kara ja tace 'ohh OGA HITLER
how many times wey i go tell you sey make your
hands no dey touch my body ,na by force,i no dey
do,abeg free me jorh',ta juyo a fusace tare da jan
tsa'ki,turus tayi a lokacin da idanunta suka mata
tozali da akasin hasashenta!
Nunashi tayi da yatsa tana cewa 'soltonu
[SULTAN]
How dare you carry your hand wey resemble
ishono[ashana] touch my body,you dey
craze? ,wetin bring you come my room this hot
afternoon sef?'
sultan ya marairace murya yana cewa 'please
BOLAJI ,help my soul,i need to have sex with you
urgently,cause i'm in need of your body,please
bolaji help me,just name your price ,i will pay,but
please just let me quench the sexual urge i have
for you' ,bolaji ta dubeshi she'ke'ke sannan ta
kwashe da dariya tana tafa hannayenta tace
'chai! see this cockcroach oh,you wan have sex
with me 'bolaji' abi? ,i resemble ten ten naira
ashawo wey dey patrol for lagos bridge?,ta 'kara
yin dariya tana gyara zaman towel d'inta,sannan
tace 'even your brother oga hitler wey be my
husband,no fit have sex with me,talkless of you
,tiny agbaya ,mumu first class,abeg carry your
wahala commot for here jare' ,sultan ya 'kara
marairaicewa yana mai zuba ro'ko kamar maro'ki
yana cewa 'please bolaji ....!
A zafafe ta katseshi tana cewa 'you are wasting
your time oh,soltonu,as you see me so,even my
corpse you no fit have sex with,talkless of me wey
i tanda stand for here!'
Hannu Sultan yasa ya fisgota ta fad'o jikinsa ya
kamkameta,ita kuwa bolaji ta sa ha'kora ta
chafko kunnensa ,hakan yasa sultan yayi 'yar
'kara ya saketa yana mai shafa kunnensa ,a
tsammaninsa ko ta gutsire masa kunnen ne!
Sultan ya dubeta ransa a 6ace yace 'wallahi yau
sai na kashe kishiruwar sha'awarki da nake
kwana ,nake tashi da ita,ko da kuwa hakan zai
zamo sanadiyar mutuwarki' ,ita kuwa bolaji ko a
jikinta domin bata ma san meye fad'a ba,hannu
tasa ta gyara d'aurin towel d'inta,tana harararsa!
Sultan matsowa yayi gadan gadan da niyyar ya
had'ata da bango,yana matsowa kuwa ,bolaji ta
dun'kule hannu ta zuba masa naushi a ciki
,sultan hannu biyu yasa ya dafe cikinsa,domin
naushin ya shigeshi matu'ka,har sai da 'kwalla
ya zubo masa,a fusace ya shammaceta, ya
dam'ki gashin kanta ya gwara kanta da
wardrobe,hakan yasa ta sulale 'kasa a sume!
Jin 'karar buga kan bolaji da sultan yayi da
wardrobe ne yasa FULANI da ta zo wucewa ta
gaban d'akin tare da hadimai tsayawa Jin 'karar
buga kan bolaji da sultan yayi da wardrobe ne
yasa FULANI da ta zo wucewa ta gaban d'akin
tare da hadimai tsayawa chak!
Fulani ta dubi hadiman tace 'ku dakata
anan' ,gaba d'ayansu suka had'a baki wajen
cewa 'toh ranki ya dad'e' sannan suka sunkuyar
da kawunnansu!
A 'kasaice fulani tasa hannu ta tura 'kofar d'akin
bolaji ta shiga tana wurwurga idanu!
Idanuwanta ne suka mata tozali da sultan dake
'ko'karin kunce tazuge zai afkawa bolaji dake
kwance a sume!
Title :
Yare Biyu Part 1
Description : NOTE:wannan labarin 'kagagge ne,kuma ban rubutashi ba, domin cin fuska ko kuma cin zarafi ga ko wani {YARE} ba! NOTE: Kuma zan yi am...
Rating :
5