Yadda yan sanda Najeriya ke karban kudi daga hannun direbobi da yan achaba abin ya wuce misali.
A ranar Lahadi 4 ga watan satumba ne wani dan sanda ya kashe dan achaba a jihar Ondo sakamakon hana shi N50 da yayi.
Naij Hausa
Title :
Wani Dan Sanda Ya Kashe Dan Achaba Akan Naira Hamsin
Description : Yadda yan sanda Najeriya ke karban kudi daga hannun direbobi da yan achaba abin ya wuce misali. A ranar Lahadi 4 ga watan satumba ne wani d...
Rating :
5