Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar ya bayyana ranar 12 ga watan Satumba a matsayin ranar da za a gudanar da bukukuwan Babban salla ( Sallar Layya).
A cikin wata sanarwa da ya fitar, Sarkin Musulmi ya ce an tabbatar da ranar ce bayan rahoton da aka tattara da kwamitocin duba wata wadanda suka tabbatar da cewa an ga watan Zulhijja a ranar biyu ga watan Satumba.
Title :
Sarkin Musulmi Ya Bayyana Ranar Sallar Layya
Description : Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar ya bayyana ranar 12 ga watan Satumba a matsayin ranar da za a gudanar da bukukuwan Ba...
Rating :
5