Sojojin sun yi nasarar kakkabe sansanin ne a kauyen Obiozumini kusa da
garin Obite a karamar hukumar Ogbema/Ndoni/Egbema a jihar Rivers a
jiya Asabar. Sannan kuma sun ceto wani mutum da aka garkuwa da shi
.
Title :
Photos:Dakarun Murmushin Kada Sun Kakkabe Sansanin Masu Garkuwa Da Mutane A Jihar Rivers
Description : Sojojin sun yi nasarar kakkabe sansanin ne a kauyen Obiozumini kusa da garin Obite a karamar hukumar Ogbema/Ndoni/Egbema a jihar Riv...
Rating :
5