Lalle baba buhari yayi aiki, wannan garin na kusa da maiduguri wanda yayi kaurin suna saboda anan ne sojojin najeriya suka tsayar da cigarin yan ta’addan bokoharam yau dai ya sami zaman lafiya, har ma yan garin da suka gudarwa mugayen sabida yawan hareharen da ake kai musu sun sauka kasar konduga lafiya.
Konduga dai tayi suna bayan da rundunar sojojin najeriya sukayi tsawar ko a mutu ka ayi rai bayanda yan ta’adda suka fara cin garuruwan najeriya da yakki. A konduga dai wanda bai fi minti talatin daga maiduguri ba akayi tsaiwar dakan tsiya. A fadin wata majiya yan ta’addan bokoharam sun kaiwa garin harri fiye da sau dari uku sabida shine garin da idan suka ci shi tau sun ci maiduguri.
Title :
Photos: Yan Gudun Hijira Sun Koma Konduga
Description : Lalle baba buhari yayi aiki, wannan garin na kusa da maiduguri wanda yayi kaurin suna saboda anan ne sojojin najeriya suka tsayar da cigari...
Rating :
5