Wasu ma aurata yan asalin kasar Brazil irineu cruz da matarsa mai suna jucicleide silver sun shafe tsawon shekaru ashirin suna burin ganin sun haifi ya mace.a yayinda yake zantawa da manema labarai Mr Cruz ya bayyana cewa nida matata munyi yarjejeniya cewa idan muka haifi namiji sunana za a saka masa idan kuma ya mace muka haifa to sunan matata za a saka. mr cruz ya kara da cewa yanzu haka inada yaya masu sunana har guda goma sha uku.matana kuma batada ko daya saidai tayi alkawarin cewa bazata hakura da haihuwa ba har saita haifi ya mace