a yunzu haka dai yan sandan jahar Lagas sun tsarre faston chochin ‘Tongue of Fire Restoration Ministry’ sabida zargin yin zina da yan mata yan yara da kuma zubar musu da cikin yayi musu. chochin na faston dai yana kan titin Jacob Taiwo dakke Oshodi
Source Knotted Hausa
Title :
Photos: An Kama Wani Fasto Da Yayi Zina Da Mata 13 Tare Da Zubar Musu Da Ciki
Description : a yunzu haka dai yan sandan jahar Lagas sun tsarre faston chochin ‘Tongue of Fire Restoration Ministry’ sabida zargin yin zina da yan mata y...
Rating :
5