Nan Hotunan gaisuwar girmamawa ne da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa Hakimin Madobi a jiya Juma'a, bayan ziyarar ta'aziya da Gwamnan ya kaiwa Sakataren Jam'iyyar APC na jihar Kano, Sanusi Siraja Kwankwaso bisa rasuwar dansa.
Title :
Photos: Ganduje Ya Ziyarci Mahaifin Kwankwaso
Description : Nan Hotunan gaisuwar girmamawa ne da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa Hakimin Madobi a jiya Juma'a, bayan ziyar...
Rating :
5