Wasu models biyu yan kasar Italiya Giulia Salemi da Dayane Mello sun saka wasu kaya wanda ya ja hankali mutane a bikin Venice fim festival da akayi jiya..
Ga hutuna na kasa... me zaku ce game da kayan
Title :
Photos: Fashion Ko Hauka.. Kuga Kayan Da Wasu Mata Suka Saka
Description : Wasu models biyu yan kasar Italiya Giulia Salemi da Dayane Mello sun saka wasu kaya wanda ya ja hankali mutane a bikin Venice fim festival ...
Rating :
5