Shidai Ahmed Salkida yana daya daga cikin mutane ukun da jami'an tsaro suka bukaci ganin su tun bayan da kungiyar Boko Haram ta fitar da sabon bidiyonta mai dauke da 'yan matan Chibok.
An kama Salkida ne a yau Litinin a filin jirgi na Nnamdi Azikwe dake Abuja.
Source Rariya
Title :
Jami'an Tsaro Sun Kama Ahmed Salkida
Description : Shidai Ahmed Salkida yana daya daga cikin mutane ukun da jami'an tsaro suka bukaci ganin su tun bayan da kungiyar Boko Haram ta fitar da...
Rating :
5