Wasu Mutane sun yi wa wata matan aure mai suna Amina Moses wanka da ruwan Acid a gidan ta..Amina ta bayyana cewa bata san mai ta musu ba.. kawai tana dakin tare da mijin ta sai suka zo.. suka zuba mata acid a jikin ta.. yan sanda dai har yanxu suna bincike akan al'amarin