Wasu Mutane sun yi wa wata matan aure mai suna Amina Moses wanka da ruwan Acid a gidan ta..Amina ta bayyana cewa bata san mai ta musu ba.. kawai tana dakin tare da mijin ta sai suka zo.. suka zuba mata acid a jikin ta.. yan sanda dai har yanxu suna bincike akan al'amarin
Title :
Graphic Photos: An Yiwa Wata Mata Wanka Da Ruwan Yacid (Acid) A Kano
Description : Wasu Mutane sun yi wa wata matan aure mai suna Amina Moses wanka da ruwan Acid a gidan ta..Amina ta bayyana cewa bata san mai ta musu ba.. k...
Rating :
5