Wata Shu'umar Mace ta illata maigidan ta saboda ya kara aure. Sai bayan ma sun gabatar da ibadar aure sannan ta kaddamar masa cikin dare. A halin yanzu ya na karbar magani a asibitin Ijebu-Ode.
Title :
Graphic Photos: Wata Mata Ta Illata Mijinta Saboda Zai Kara Aure
Description : Wata Shu'umar Mace ta illata maigidan ta saboda ya kara aure. Sai bayan ma sun gabatar da ibadar aure sannan ta kaddamar masa cikin dar...
Rating :
5