Kaga Mummunan lamarin da ake gudu!
Mohammed Babangida dan tsohon shugaban kassa ya kai tsohuwar matar shi wadda ya ce ga attajirin nan Mohammadu Indimi Kotun Shariah na Minna.A cikin takaddaun da Linda Ikeji ta fallasa Kotun har ta ce Rahma ta mayar da yaran wajan ubansu kafin ta yanke hukunci.
A kwanakin baya ne dai aka sanya wata magana a shafin instagram na Rahma wadda a ciki za a ji Mohammad din yana zagin sabuwar mai dakinshi wadda ta gaji Rahama Indimi din.
Allah dai ya kyauta
Knottedpost Hausa
Title :
Dan IBB Yakai Tsohuwar Matarshi Rahma Indimi Kotu
Description : Kaga Mummunan lamarin da ake gudu! Mohammed Babangida dan tsohon shugaban kassa ya kai tsohuwar matar shi wadda ya ce ga attajirin nan Moha...
Rating :
5