Barayi sun yi ma basketmouth fashi da safen nan a gidansa da ke lekki phase 1 tsakanin karfe 2 da 4 na dare. Barayin sun zo makamai . Babu wanda dai ya ji rauni Amma sun tafi dukiyoyi har da na’urar CCTV. An kai karan zancen ofishin yan sanda . bazaku iya samun shi a yanzu ba,Amma zai dawo ba da dadewa ba.”
Basket mouth wani shahrarren mai baiwa mutane dariya ne. Yana aure da Elsie Okpocha.