Barayi sun yi ma basketmouth fashi da safen nan a gidansa da ke lekki phase 1 tsakanin karfe 2 da 4 na dare. Barayin sun zo makamai . Babu wanda dai ya ji rauni Amma sun tafi dukiyoyi har da na’urar CCTV. An kai karan zancen ofishin yan sanda . bazaku iya samun shi a yanzu ba,Amma zai dawo ba da dadewa ba.”
Basket mouth wani shahrarren mai baiwa mutane dariya ne. Yana aure da Elsie Okpocha.
Title :
Barayi Sun Yi Ma Basketmouth Fashi A Gidan Sa
Description : Barayi sun yi ma basketmouth fashi da safen nan a gidansa da ke lekki phase 1 tsakanin karfe 2 da 4 na dare. Barayin sun zo makamai . Babu w...
Rating :
5