Wani dan kasuwa mai suna Tony Ehumadu, yayi ma yarinyar sa fyade . matar sa, ma’aikaciyar Kastam ta kama su a unguwar Oko-Oba da ke Abule-Egba a jihar Legas.
Tony Ehumadu, ya bayyana ma yan sanda yanda yayi mata fyade sau biyu,yace matarsa ba ta son ta fada ma yan sanda amma ta fada ma dan uwanta wanda ya kai kara ofishin yan sanda.
Karanta abinda yace:
“Nayi abin kunyan da babbar diya ta fyade sau biyu. Ban san abinda ya same ni ba. Inada yakinin shaidan ne ya tunkuda ni na aikata laifin.
Lokuta biyun sun faru ranan juma’a ne. Da dare, wani abokina ya gayyace ni suna wajejen oko-oba. Na dawo gida a buge amma matana bata nan. Duka yara na face babbat diyata sunyi bacci.”
“Kawai sai na far mata. Ban same ta budurwa ba. Lokacin na biyu,mata ta na gida. Mun kasance muna kallo kawai sai na je dakin diyata na sake yi mata fyade. Muna nan ne sai mata ta ta kama ni ,ta fara iwu. Mata na bata son ts fads ma yan sanda saboda kare mutuncin ta a matsayin ma’aikaciyar kastam. Amma dan uwnta ya kai.”
Naij Hausa
Title :
An Damke Mahaifi Da Yima Diyar Sa Fyade
Description : Wani dan kasuwa mai suna Tony Ehumadu, yayi ma yarinyar sa fyade . matar sa, ma’aikaciyar Kastam ta kama su a unguwar Oko-Oba da ke Abule-Eg...
Rating :
5