A yau Asabat ne, Uwargidan Shugaban Kasa, Hajiya Aisha Buhari ta kaddamar da cibiyar tantance cutar Kansa a karkashin wani shiri na Uwargidan Gwamnan Neja, Dakta Amina Abubakar Bello.
An dai kafa cibiyar don tantance cutar musamman a tsakanin mata wanda akasari cutar ke sanadiyyar mutuwarsu. Cibiyar za ta rika tarbar cutar tun kafin da ci jikin wanda ya kamu da ita.
Title :
Aisha Buhari Ta Kaddamar Da Cibiyar Cutar Kansa A Jihar Neja
Description : A yau Asabat ne, Uwargidan Shugaban Kasa, Hajiya Aisha Buhari ta kaddamar da cibiyar tantance cutar Kansa a karkashin wani shiri na Uwargid...
Rating :
5