Shugaban Izala na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau kenan a gonar sa dake jihar Adamawa, wanda ya dauki shekara da shekaru yana noma ta. Kuma ya yi kira ga sauran 'yan uwa musulmi da cewa a koma gona, a riki noma da kiwo, domin akwai albarka a ciki.
Photos Credit- Jaridar Rariya