Gwamnonin PDP guda biyar tare da tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido sun gana da Ali Modu Shariff a jihar Gombe.Gwamnonin wanda suka hada da gwamna jihar Ekiti, Rivers, da kuma Taraba sun da Ali Modu Shariff ne dan shawo kan mastala rikicin PDP
Ga Hutuna daga wajen Taron