Gwamnonin PDP guda biyar tare da tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido sun gana da Ali Modu Shariff a jihar Gombe.Gwamnonin wanda suka hada da gwamna jihar Ekiti, Rivers, da kuma Taraba sun da Ali Modu Shariff ne dan shawo kan mastala rikicin PDP
Ga Hutuna daga wajen Taron
Title :
Photos: Gwamnoni PDP Sun Gana Da Ali Modu Shariff
Description : Gwamnonin PDP guda biyar tare da tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido sun gana da Ali Modu Shariff a jihar Gombe.Gwamnonin wanda suka had...
Rating :
5