Tareda:- Dr Isa Ali Ibrahim Pantami (Hafizahullah)
Wannan Shine rana ta Farko da Malam Ya fara Gabatar da Tafsirin Wannan
Shekara 1437/2016 a Babban Masallachin Juma'a ta Annur Wuse ll dake
cikin Garin Abuja.
Domin Sauraron Wadannan Tafsirin Sai a shigana kasa
.