Imrana Alhaji Buba kenan, wanda yake daya daga cikin hazikan matasa hudu da suka wakilci Nijeriya a kasar Ingila don karbar lambar girmamawa ta 'Queens young Leaders Award' a fadar sarauniya ta Buckingham palace.
Hafaffen garin Potiskum ne dake jihar Yobe.
Daga Sulaiman Abubakar