Gwamna El-Rufai Ya Tallafawa Yaron Da Aka Kwakwalewa Idanu Da Makudan Kuda
Mahaifin Sadik Usman, wato yaron da matsafa suka kwakwalewa idanu a garin Zaria a makon da ya gabata, ya tabbatar da cewa tawagar wakilan gwamnan jihar Kaduna sun ziyarci yaron a gadon asibiti.
Gwamnan ya aika da dubu 150 da kuma karin dala dari.