• Ayaba
• madara na gari
• kankara
• flevour
• suga
Da farko zaki yanka ayaba a cikin blander, sai ki samu kankarar ki kizuba a cikin wani roba ki farfasa shi sai ki zuba madaranki akan a kan kankarar sannan ki zuba suga da flevour a ciki,saiki sake a cikin blander din ki markada.idan ya markadu sai a zuba a kofi asha.ki gwada dan koni na sha.Goron juma'a daga kanwan ku admn sadia tafida.