Ingrdntz
- shinkafar tuwo
- onions
- atarugu
- meat
- Grn ppr.
- bread crumbs
- spices
- egg
- Method
Yadda akeyi
zaki dafa shinkafar tuwonki ta
dahu sosai idan ta isa tuquwa sai
ki jajjaga attarugu da albasa ki
zuba ciki da qwai guda daya kina
iya saka flour spoon daya ko daya
da rabi sai tuqa tuwonki idan kin
tuqa sai ki ajeshi asida ki mincing
din namanki ki yanka mashi grn
ppr da albasa ki dan soyashi bisa
wuta da spices sama sama sai ki
dinga debo shinkafar ki taba ta
da hannu ki zuba naman a sama
sai ki dunqula ta takoma kamar
yamballsa sai ki dinga tsomata a qwai sannan bread crumbs sai ki soya. Shikenan aci lpia.
Title :
Yadda zaki rice bolls
Description : Ingrdntz - shinkafar tuwo - onions - atarugu - meat - Grn ppr. - bread crumbs - spices - egg - Method Yadda akeyi zaki dafa s...
Rating :
5