Dan wasa kwallon kafar Manchester United Wayne Rooney tare da Ryan Giggs da kuma Gary Naville Sun Halarci Manchester Arena da kallon wasan WWE Smackdown.. yayin da suke kallon wrestling, da wasan wwe wade barret ya sami rooney ya shake shi ya masa fada akan rashi kokarin sa daga na sai shi Rooney wa wanka masa mari
Download Video
Title :
[Video] Wayne Rooney Ya Mari Wani Da wrestling Wade Barret
Description : Dan wasa kwallon kafar Manchester United Wayne Rooney tare da Ryan Giggs da kuma Gary Naville Sun Halarci Manchester Arena da kallon wasan W...
Rating :
5