Mataimakin shugaban kasa Najeriya Prof Yemi Osinbajo ya ziyarci garin Taraba dan gana wa da manya shugabannin addini jihar dan Samun zaman lafiya..sabuwar gwamnan Jihar Taraba Hajiya Aisha Alhassan tana daya daga jikin wanda suka halarci taron...
Title :
[Photos] Mama Taraba Tare Da Osinbajo A Jihar Taraba
Description : Mataimakin shugaban kasa Najeriya Prof Yemi Osinbajo ya ziyarci garin Taraba dan gana wa da manya shugabannin addini jihar dan Samun zaman l...
Rating :
5