Mayakan Boko Haram sun kashe wani babban soja Najeriya Major Auwal Saad a ranar Talata 10 ga wata Nuwamba..
Major Auwal Saad ya rasu ya bar ya'ya biyu.. Allah ya jikan shi yasa Aljanna ne makoma sa
Ameeen
Title :
[Photos] Major Auwal Saad, Soja Najeriya Wanda Boko Haram Suka Kashe
Description : Mayakan Boko Haram sun kashe wani babban soja Najeriya Major Auwal Saad a ranar Talata 10 ga wata Nuwamba.. Major Auwal Saad ya rasu ya bar...
Rating :
5