Gwamna jihar Lagos Akinwunmi Ambode ya kama wani direban mota bus sakamakon karya doka da yayi... ya kama direba ne lokaci da yake duba wani kwangilan hayan da ya bayar
Ambode yayin da yake wa direba fada
Title :
[Photos] Gwamna jihar Lagos Ya Kama Wani Direba Da ya Karya Dokan Hayan
Description : Gwamna jihar Lagos Akinwunmi Ambode ya kama wani direban mota bus sakamakon karya doka da yayi... ya kama direba ne lokaci da yake duba wani...
Rating :
5