Jihar Kano zata samu karin wuyar lantarki har 100MW daga wani kamfani da kyau. A cewar jakadan kasar Spain, Alfonso Sebestian, ya bayyana cewa kamfanin zaya gina kamfanin idan gwamnatin jihar zata bashi fili kawai.
Inda gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje ke magantawa, ya bayyana cewa gwamnatin jihar zata bada filin kuma zata taimaka da duka abunda ya kamata.
Jakadan kuma ya bayyana kudurin hada gwiwa da Najeriya akan damar da ruwan sha da fasaha. Jaridar Leadership ta ruwaito.
Gwamnan kuma yayi gargadi cewa gwamnatin ahi bata yadda da rashawa ba. Sannan kuma ya bayyana Kano a matsayin babban birni mafi yawan kasuwanci a Najeriya.
A wani kaumin kuma, Bashir jihar Kano yana ta kara karuwa. A makon daya gabata, jihar ta amso bashi Dala Miliyan 158 daga bankin duniya.
Title :
Kano Zata Samu Karin 100MW Na Wuta Lantarki
Description : Jihar Kano zata samu karin wuyar lantarki har 100MW daga wani kamfani da kyau. A cewar jakadan kasar Spain, Alfonso Sebestian, ya bayyana ce...
Rating :
5